Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka’ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira).
Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet na BBC Hausa.com
Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.
Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:
- Takaitattun Labarai
- Labarin Wasanni
- Labaran Kasuwanci
- Shirin Safe
- Shirin Yamma
- Shirin Rana
Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema,
Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi.
Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka’idojin sirri na ZenoMedia, wanda za a iya samu a https://www.zenomedia.com/wpcontent/themes/zeno/privacy_policy.pdf
Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (settings). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.
The official BBC Hausa news app by ZenoMedia offers the latest programmes and news headlines. You can to listen to the radio programmes using the free audio player or by using the telephone dial-up option (standard geographic charges from landlines and mobiles will apply. Please check with your provider for exact costs before calling).
- Read the latest news headlines from the BBC Hausa website
- Listen to your favourite radio programmes free with the audio player, or by using the standard-rate telephone dial-up service
- You can listen to the most recent editions of:
- Takaitattun Labarai
- Labarin Wasanni
- Labaran Kasuwanci
- Shirin Safe
- Shirin Yamma
- Shirin Rana
If you choose to receive push notifications, a unique identifier relating to your device and your location data will be stored by ZenoMedia on behalf of the BBC to provide you with the service, allow advertising to be served within the app [and for processing payments].
No other personal data relating to you (such as a username or email address) is processed. Such information will only be processed in line with ZenoMedias Privacy Policy, available at https://www.zenomedia.com/wp-content/themes/zeno/privacy_policy.pdf
Notifications may include alerts, sounds and icon badges. These can be reconfigured in Settings (notifications). Details of data this app collects, including the unique identifier relating to your device and your location data, is also found under Settings
BBC News Hausa V4.10.1更新日志:
Thank you for using our app! We are constantly working to improve it and offer better versions to our users.
This update includes new Tab , bug fixes and minor improvements.
If you like our app, please give us a review. We appreciate your feedback!